Belize
Appearance
|
|||||
|
| |||||
|
| |||||
| Take |
Land of the Free (en) | ||||
|
| |||||
|
| |||||
| Kirari | «Under the shade I flourish» | ||||
| Suna saboda |
Belize River (en) | ||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Babban birni |
Belmopan (en) | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 411,106 (2023) | ||||
| • Yawan mutane | 17.9 mazaunan/km² | ||||
| Harshen gwamnati | Turanci | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Bangare na |
Continental Central America (en) | ||||
| Yawan fili | 22,966 km² | ||||
| Wuri mafi tsayi |
Doyle's Delight (en) | ||||
| Wuri mafi ƙasa |
Caribbean Sea (mul) | ||||
| Sun raba iyaka da | |||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Mabiyi |
British Honduras (en) | ||||
| Ƙirƙira | 21 Satumba 1981 | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| Tsarin gwamnati |
constitutional monarchy (en) | ||||
| Majalisar zartarwa |
Government of Belize (en) | ||||
| Gangar majalisa |
National Assembly (en) | ||||
| • monarch of Belize (en) | Charles III (8 Satumba 2022) | ||||
| • Prime Minister of Belize (en) |
Johnny Briceño (en) | ||||
| Ikonomi | |||||
| Nominal GDP (en) | 2,824,081,836 $ (2022) | ||||
| Kuɗi |
Belize dollar (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
| Suna ta yanar gizo |
.bz (mul) | ||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | +501 | ||||
| Lambar taimakon gaggawa |
911 (en) | ||||
| Lambar ƙasa | BZ | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | belize.gov.bz | ||||
Belize ko Belis[1] (da Turanci Belize, da Ispaniyanci Belice) ƙasa ce, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin ƙasar Belize Belmopan ne. Belize tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 22,966. Belize tana da yawan jama'a 385,854, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Belize tana da iyaka da ƙasashen biyu: Mexico a Arewa da Guatemala a Yamma da Kudu. Belize ya samu yancin kanta a shekara ta 1981.
Daga shekara ta 2021, gwmanan ƙasar Belize Froyla Tzalam ne. Firaministan ƙasar Belize Dean Barrow ne daga shekara ta 2008.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.